Kalli Hotunan Buhari Da Shugaban Ƙasar Rasha Vladmir Putin

A cigaba da gudanar da taron karfafa dankon dangantaka tsakanin nahiyar Afrika da ƙasar Rasha a taron Russia-Africa Forum yau ga wasu daga cikin hotunan da aka dauka yau yayin taron.

Muhammadu BuhariRussia-Africa ForumRussian
Comments (0)
Add Comment