Lauyoyi Sun Mamaye Majalisar Tarayya, Suna So a Kwace Ikon Majalisun Jihohin Arewa 2

Lauyoyi sama da 1000 sun yi dandazo a harabar majalisar tarayya, suna neman a kwace ikon majalisun dokokin Benue da Zamfara Sun nuna damuwarsu kan yadda aka dakatar da ‘yan majalisa 23 a jihohin Zamfara da Benue saboda sun samu sabani da gwamnoni Lauyoyin sun yi gargadin cewa rashin magance matsalar na iya haifar da dokar ta-baci a jihohin biyu, kuma ya shafi majalisar tarayya.

Comments (0)
Add Comment