Mai Martaba Sarkin Hadejia yayi kira akan bukatar sake karfafa ilimin ‘ya’ya mata a jihar Jigawa

Sarkin ya sanar da haka lokacin da ya karbi bakuncin tawagar kungiyoyin cigaban ilimi na jihar Jigawa a fadarsa dake Hadejia.

Comments (0)
Add Comment