Sarkin Gumel yayi kira ga al’ummar Musulmai da su kasance masu tausayawa nakassu da marassa karfi

An yi kira ga Alummar Musulmai da su kasance masu tausayawa nakassu da marassa karfi.


Hakan yazo ne ta bakin mai martaba Sarkin Gumel Alhaji Ahmad Muhammad Sani II, yayin gudanar da shagulgulan sallar gani a garin na Gumel.

Comments (0)
Add Comment