A yaune za a sake fafata wasan PSG da Arsenal domin sake fafatawa wasan karshe na zakarin nashiyar turai kuma duk wanda tayi nasara itace zata fafata da inter milan kuna ganin Arsenal zata iya daukar fansa akan PSG

Comments (0)
Add Comment