Hukumomi a Saudiyya sun ce ba a ga watan Shawwal ba a yau Asabar za a yi Azumin Ramadana guda talatin cif-cif Read more
Shugaba Buhari ya ce gwamnatinsa za ta cigaba da zage damtse wajen dawo da kayayyakin tarihi na Najeriya da aka sace Read more
An ba da rahoton cewa wasu ’yan daba sun kona masallatai da coci-coci a wurare da dama a Arewaci da Kudancin Habasha Read more
Rundunar Civil Defence za ta tura akalla jami’ai 565 domin tabbatar da bikin Idin karamar Sallah ta bana a jihar Yobe cikin koshin lafiya Read more
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na II, ya sake sakin fursunoni 59 masu kananan laifuka a gidajen gyaran halin Kurmawa da Gorondutse a jihar Kano Read more
Wani sojan da aka kama da laifin tserewa daga bakin aikinsa tare da shiga cikin mayakan kungiyar Boko Haram don kai farmaki a wani gari ya kashe kansa Read more
Gwamnatin jihar Jigawa ta ta biya Naira miliyan 79, da dubu 365 a matsayin kudin rajistar makarantun lauya ga yan jihar jigawa 181 Read more
Bayan kwashe watanni ana cece-kuce ministan shari’a Abubakar Malami zai tsaya takarar gwamna a jihar sa ta Kebbi Read more
Kakakin majalissar dokoki ta kasa ya shawarci masu rike da mukaman siyasa su gaggauta ajiye mukamansu idan suna son fitowa takara Read more