Yan bindigan da suka yi garkuwa ‘yan biki 29 a jihar Sokoto sun bukaci a biya su kudin fansa naira miliyan 145 kafin a sake su Read more
Sama da magoya bayan jam’iyyar PDP da SDP 500 ne suka canja sheka zuwa jam’iyyar APC a Mazabar Gamsarka dake karamar hukumar Auyo Read more
Darakta janar na hukumar ya bukaci masu hannun da shuni suke tallafawa mabukata da masu karamin karfi a cikin al’umma Read more
Mai Martaba Sarkin Hadejia yayi kira akan bukatar sake karfafa ilimin ‘ya’ya mata a jihar Jigawa Read more
Shugaba Buhari zai jagoranci tawagar Najeriya zuwa taron shugabannin kasashe na rainon Ingila wanda za a gudanar a kasar Rwanda Read more
Ma’aikatan Majalisar Tarayya sun janye yakin aikin da suka tafi saboda kin biyansu kudin alawus Read more
Hukumomi a Sudan sun ce akalla tumaki dubu 16 suka mutu a ruwa bayan wani jirgin ruwan dakon kaya ya kife a hanyarsa ta zuwa Saudiyya Read more
Gwamnan jihar Ogun ya saki fursunoni 40 tare da sassauta hukuncin kisa guda shida zuwa daurin rai da rai Read more
Akalla masu sana’ar gwangwan 55 ne suka rasa rayukansu a jerin hare-haren da mayakan Boko Haram suka kitsa a jihar Borno Read more
Wata kotu a birnin Dutse ta zartar da hukuncin daurin shekaru 28 da watanni 5 akan wasu mutane uku bisa lefin sata da aikata ta’addaci Read more