A. A. Rano Ya Bawa Mutanen Hadejia Buhun Shinkafa 2000

Yanda ake ci gaba da rabon tallafin shinkafar Ramadan ta Alhaji A. A. Rano anan karamar hukumar Hadejia.

A yau an bawa mutane 800 da suka cancanta, kuma kafin hakan, a ranar asarar data gabata anbawa mutane 200, sai kuma Alhamis da ta wuce da aka bawa mutane 1000.

Jummalace mutane 2000 ne aka bawa buhun shinkafa kowannansu.

Comments (0)
Add Comment