Anyi zanga-zanga kan yadda wasu ‘yan China ke yankawa da kwashe jakuna ba bisa ka’ida ba a Abuja Read more
Rundunar yan sandan Jihar Kano ta kama wani matashi bisa laifin kashe wani mutum bayan ya bi ta kansa da doki Read more
CAN ta shawarci gwamntin tarayya ta kafa kwamatin Shugaban Kasa kan tallafawa mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa Read more
Hukumar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa ta kasa ta ce cutar kwalara ta kashe mutum 233 a Najeriya Read more
Gwamnatin jihar Zamfara ta sake bude makarantu 45 daga cikin 75 da ta rufe saboda rashin tsaro Read more
Jami’an hakumar Hisbah ta jihar jigawa sun kama mutane 31 saboda ashararanci da rashin da’a Read more
Hukumar INEC ta ce ta soke rajistar mutum miliyan 2 da dubu 700 waɗanda aka gano sun yi rajistar fiye da sau ɗaya Read more
Kudirin kasafin kudi na shekarar badi ta 2023 na naira tiriliyan 20.5 ya tsallake karatu na biyu a majalisun dattawa da ta wakilai Read more
Gwamnatin Tarayya ta ce Kimanin mutane 500 ne suka mutu a sanadiyar ambaliyar ruwa a Najeriya Read more
Wasu sojojin Najeriya sun kashe wani fitaccen jagoran ‘yan bindiga a jihar Kaduna da mayakansa 30 Read more