Gwamnatin jihar Jigawa zata kirkiri makarantun makiyaya mata da nufin koya musu sana’o’in hannu

Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce zata kirkiri Makarantun Makiyaya Mata da nufin koya musu Sana’oin hannu a sassan Jihar nan.

Sakatariyar Zartarwa ta hukumar Ilimin Makiyaya ta Jihar Jigawa Hajiya Ramatu Muhammad, ita ce ta bayyana hakan a lokacin da take tattaunawa da manema labarai a Ofishin ta dake Dutse.

Comments (0)
Add Comment