Hukumar yansandan jihar Bauchi ta kama wani Jami’in hukumar Soji bisa samun sa da tabar wiwi

Hukumar Yan sandan Jihar Bauchi ta kama wani Jami’in hukumar Soji bisa samun sa da tabar wiwi a lokacin da suke duba ababen hawa a Jihar.

Kwamishinan Rundunar yan Sandan Jihar Bauchi CP Umar Sanda, shine ya sanar da hakan ga manema labarai a Bauchi.

Comments (0)
Add Comment