

Hukumar Yan sandan Jihar Bauchi ta kama wani Jami’in hukumar Soji bisa samun sa da tabar wiwi a lokacin da suke duba ababen hawa a Jihar.
Kwamishinan Rundunar yan Sandan Jihar Bauchi CP Umar Sanda, shine ya sanar da hakan ga manema labarai a Bauchi.