Masana a fannin siyasa dake sharhi akan al’amuran yau da kullum sun bayyana cewa wasu yan siyasa na kokarin mayar da mulki gado a Najeriya

Masana a fannin siyasa dake sharhi akan al’amuran yau da kullum, sun bayyana cewa wasu yan siyasa na kokarin mayar da Mulki gado a fadin kasar nan.

Duba da yanda suke cigaba darike mukaman da suke kai tare da hana kowa tsayawa takarar kujerar da suke nema.

Comments (0)
Add Comment