Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Nigeria Super Eagles zata yi wassannin sada zumunci 2 a watan October. Shugaban ƙwallon ƙafar Nigeria Amaju Pinnick ne ya sanar da hakan a shafinsa na twitter.
Pinnick yace “Super Eagle zata yi wasan sada zumuncin ne ranar 9 ga watan october da Cote D’lvioier, kana daga bisani ta sake wata karawar da Tunisia ranar 13 ga wata.”
- Tinubu Ya Amince Najeriya Za Ta Karɓi Baƙuncin Taron Shugabannin Hukumomin Ƙwallon Ƙafa Na Afirka
- Kwastam Da NDLEA Sun Kama Tabar Wiwi Ta Naira Biliyan 16.6 Da Aka Yi Fasa Kwaurinta Zuwa Najeriya
- Matan Unguwar Dala Za Su Yi Saukar Alƙur’ani Domin Neman Zaman Lafiya
- EFCC Ta Kama Darakta Janar Na Hukumar Makamashi Kan Zargin Badakalar Naira Biliyan 500
- ‘Yan Bindiga Sun Sace Mai Unguwa Da Mata Hudu A Katsina
Yace duk wasanin za’ayi sune a ƙasar Austria sabida wasu ƴan dalilai.
Sabida dokoki na COVID-19 aka zabi Austria gurin da za’a gudanar da wasanin.