Sanatan Jigawa ta gabas zai raba kekuna 800 ga yara mata domin zuwa makaranta

Sanata mai wakilatar Jigawa maso gabas, Ibrahim Hassan Hadejia zai kaddamar da shirin EDUKEKE. Shirin anyi shine domin tallafawa harkar karatu a yankin.

Kamar yadda wakilansa suka sanar, za’a bawa yara mata na karkara wanda suke tafiya da yawa a kasa kafin suje makarantu kekunan hawa guda dari takwas (800) kyauta.

Karin bayanai na tafe…

Comments (0)
Add Comment