Wasu ‘yan bindiga da ake zargin‘ yan fashi ne sun kaiwa Gwamna Ganduje Hari.

Wasu ‘yan bindiga da ake zargin‘ yan fashi ne sun kai wa ayarin motocin Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano hari a daren jiya Talata.

Akalla ‘yan sanda uku ne suka samu raunuka a harin wanda ya faru bayan ayarin motocin na kan hanyarsu ta zuwa Kano daga jihar Zamfara, inda aka gudanar da babban taron jam’iyyar APC a jiyan.

Karin bayani na tafe…

Comments (0)
Add Comment