Yadda yan darikar Shi’a suka gudanar da bikin zagaye na shekara-shekara a jihar Jigawa

Yan uwa Musulmi mabiya darikar Shi’a sun fara gudanar da zagayen Muhazara a garin Madachi dake karamar hukumar Kirikassam domin tunawa da kuma nuna farin cikinsu kan ranar da aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W

Comments (0)
Add Comment