An nada sabon Dan Makwayon masarautar Hadejia

A yau ne fadar mai martaba sarkin Hadejia Alh Dr Adamu Abubakar Maje CON shugaban sarakunan jihar Jigawa, ta nada Aliyu Alh Haruna a matsayin dan makwayon Hadejia hakimin sarawa a karkishin karamar hukumar Kafin Hausa.   

Comments (0)
Add Comment