Dan damfara mai Inksnation, Omotade-Sparks Amos Sewanu yazo hannun EFCC a Sakkwato

An kama Omotade-Sparks Amos Sewanu, jagoran tsarin nan na Inksnation wanda EFCC suka cafke a sokoto.

Karin bayani na tafe….

Comments (0)
Add Comment