Ma’aikatar aikin gona ta tarayya ta kaddamar da feshin maganin tsuntsaye wadanda suke mamaye gonaki a nan jihar Jigawa

Ma’aikatar aikin gona ta tarayya ta kaddamar da feshin maganin tsuntsaye jan baki wadanda suke mamaye gonaki a nan jihar Jigawa.

Ana gudanar da aikin feshin ne da nufin kashe tsuntsayen wadanda ke haurowa daga kasashe makota domin cinye amfanin gona.

Comments (0)
Add Comment