Delegates din jihata Rotimi Amaechi zasu zaba a matsayin dan takarar shugaban kasa a zaben fidda gwani da ke tafe a cewar gwamnan jihar Plateau Read more
Zan inganta fannin noma a jihar Jigawa matukar an zabe ni a matsayin shugaban kasa – Ibekunle Amosun Read more
Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Sule Lamido ya bukaci masu neman kujerar shugaban kasa su sanya bukatar Najeriya sama da tasu Read more
Fadar Shugaban Kasa ta ce ana cigaba da tattaunawa domin kubutar da mutanen da yan bindiga suka sace a hanyar Jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja Read more
Majalissar dokokin jihar Yobe ta musanta zargin da ake mata na yunkurin tsige gwamnan jihar Mai Mala-Buni Read more
Akalla mutane 360 ne aka kashe fadin jihar Kaduna daga watan Janairu zuwa watan Maris na 2022 a rikicin kabilanci da kuma ta’addanci Read more
An bukaci yayan jam’iyyar NNPP na jihar Jigawa da su kasance masu biyayya ga dokokin jam’iyyar na kasa Read more
Dan takarar gwamman jihar Jigawa a APC, Hon. Faruk Adamu Aliyu yayi fatali da tsarin sasanto domin gudanar da zaben fidda gwamni Read more
Ministan matasa da wasanni Sunday Dare, ya ce gwamnati ta kudiri aniyar amfani da wasanni wajen kawar da talauci a kasar Read more
Masana a fannin siyasa dake sharhi akan al’amuran yau da kullum sun bayyana cewa wasu yan siyasa na kokarin mayar da mulki gado a Najeriya Read more