Bayan zaman tattaunawar da ya gudana tsakanin wakilcin ministan Ilimi da Kwamishinan ilimin jihar Jigawa tare da sauran ma’aikatu da hukumomin da abin ya shafa da kuma wakilan shiyya-shiyya tare da masu makarantu masu zaman kansu karkashin kungiyar (NAPPS), an cimma matsayar dawowa karatu a fadin jihar Jigawa.
Dawowa karatu zango na 3rd Term 25 Octoba – 18 Disamba 2020.
1st Zangon karatu na farko zai fara 17 Janairu 2020 zuwa 9 Afrilu 2021 (Mako 10)
2nd Zangon karatu na biyu zai fara 16 Mayu 2020 zuwa 16 Yuli 2021 (Mako 9)
3rd Zangon karatu na uku zai fara 1st Agusta 2020 zuwa 29 Oktoba 2021 (Mako 12).
- Ƴansanda sun kama mutum mai shekara 60 kan zargin yi wa yarinya fyade a Bauchi
- An daure ‘yar Najeriya shekaru 70 a Amurka kan badakalar tallafin yara
- Mayaƙan Lakurawa sun kashe jami’an kwastam biyu a Kebbi
- Tinubu Ya Amince Najeriya Za Ta Karɓi Baƙuncin Taron Shugabannin Hukumomin Ƙwallon Ƙafa Na Afirka
- Kwastam Da NDLEA Sun Kama Tabar Wiwi Ta Naira Biliyan 16.6 Da Aka Yi Fasa Kwaurinta Zuwa Najeriya