An yabawa gwamnatin jihar Jigawa bisa aiwatar da wasu kudirori masu muhimmanci da nufin inganta rayuwar jama’a

An yabawa gwamnatin jihar Jigawa bisa aiwatar da wasu kudirori masu muhimmanci da nufin inganta rayuwar jama’a da tabbatar da zaman lafiya a jiharnan.

Kwawanda kwalejin tsaro ta kasa, Rear Admiral Oladele Odaji, shine ya bayyana hakan a jiya lokacin da ya jagoranci mahalarta kwas na 30 zuwa ziyarar ban girma ga gwamna Muhammad Badaru Abubakar a gidan gwamnati na Dutse.

Comments (0)
Add Comment