An yabawa gwamnatin jihar Jigawa bisa aiwatar da wasu kudirori masu muhimmanci da nufin inganta rayuwar jama’a da tabbatar da zaman lafiya a jiharnan.

Kwawanda kwalejin tsaro ta kasa, Rear Admiral Oladele Odaji, shine ya bayyana hakan a jiya lokacin da ya jagoranci mahalarta kwas na 30 zuwa ziyarar ban girma ga gwamna Muhammad Badaru Abubakar a gidan gwamnati na Dutse.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: