Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta bayyana umarnin gwamnatin tarayya na dakatar da albashin wadanda basu shiga sabon tsarinta na hadakar biyan albashi da tattara bayanai IPPIS, a matsayin wata hanyar nakasasu domin tilasta musu shiga tsarin.
- Runduna Operation Hadirin Daji ta yi wa ‘yan bindiga kwanton bauna a wasu yankunan jihar Zamfara
- Kungiyar NUJ ta shawarci gwamnatin tarayya da ta kawo karshen matsalar karancin man fetur
- Za’a kammala aikin gyaran matatar mai ta Kaduna a karshen shekarar 2024
- Sarki Charles zai koma aiki makon gobe
- Amurka ta bayar da bayanin tallafin soji na $6Bn da ta bai wa Ukriane
Shugaban kungiyar reshen jami’ar fatakwal Dr. Austen Sado, yace ko da yake wasu cikin abokan aikinsa, basu sami albashinsu ba tun watan fabarairun da ya gabata, said ai hakan, ba zai sanya kungiyar yin na’am da tsarin ba. Da ake hira dashi ta wayar talho, Sado yace umarnin na gwamnatin tarayya dangane da dakatar da albashinsu, manuniya ne cewa, akwai wani abu da take boyewa.