Gamayyar kungiyyar yan kasuwa da wasu kungiyoyiyn farar hula 79 da kuma kungiyyar yan kwadago sun kudiri anniyar gudanar da wata zanga zangar limana a fadin kasar nan a sati mai zuwa saboda karin kudin man fetir da na wutar lantarki da kayi a fadin kasar nan.
An rawaito cewa kungiyyar yan kwadago a jiya ta gudanar da wani taron tattaunawa domin samun bakin zaren yanda zasu gudanar da zanga zangar
- Sojoji sun yi wa ‘yan ta’addan da suke wucewa da makamai a yankin Birnin Gwari kwanton bauna
- Gwamnatin jihar Jigawa zata bada taimakon da ya dace domin inganta ayyukan ma’aikatan jihar Zamfara
- Gwamnatin tarayyar ta tsara shirin samar wutar lantarki mai dorewa ga Najeriya
- Majalisar dattijai ta amince da bukatar Shugaba Tinubu na ciyo bashin Dala Miliyan 500
- Akwai yiwuwa a tilastawa ASUU shiga yajin aikin gama gari a fadin kasar nan
A lokacin da ya ke tabbatar da zanga zangar ta wayar tarho a jiya juma,a , babban lauyan nan mai rajin kar hakkin bil,adama na kasa Mr Femi Falana yace karin kudin mai da na wutar lantarkin da kuma na kayan masarufi da gwamanti tayi shaidanci ne.
A cewar sa wasu kasashe na duniya na saukakawa yan kasar ta kudaden haraji dana sauran abubuwan amfanin yau da kullum amma gwamnatin kasar na yin akasin haka.