Shugaba muhammadu Buhari ya taya yan najeriya murna biyo bayan bankwana da kasar tayi daga cutar shan inna, yayin nuna godiyarsa ga wanda suka taimaka na gida dana waje, bisa jajircewarsu na ganin sun raba kasar da cutar yaran.
A jawabinsa shugaban kasa ta bakin mataimaki na musamman wajen yada labarai da hulda da jamaa, Garba shehu, yace wannnan nasara zata sanyaya ruhin yan kasar.
- An kara kama masu alaka da zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa a jami’ar TexasAn samu karin kama masu alaka da zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa a wasu wurare, a wannan karon a jami’ar Texas da ke Dallas. An ba su takardar sanarwa a rubuce inda aka gargade su da su tashi kafin ‘yan sanda su dirauwa sansanin. Da misalin karfe 5:00 a ranar Laraba, ‘yan sanda sun ce an […]
- Gwamnan jihar Zamfara ya yi alkawarin tsai da kudurin magance ma’aikatan da ke karbar albashi da yawa a jiharGwamna Dauda Lawal na Zamfara, ya yi alkawarin tsai da kudurin magance ma’aikatan da ke karbar albashi da yawa a ma’aikatan gwamnati. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin da yake jawabi a wajen bikin ranar ma’aikata na 2024 da aka gudanar a Gusau. Ya kuma shawarce su da su marawa gwamnati mai […]
- Kifewar jirgin ruwa yayi sanadiyyar mutuwar wasu dalibai 2 a jihar KanoA ranar Larabar da ta gabata ne wasu dalibai biyu na kwalejin koyon aikin gona ta Audu Bako da ke Makoda suka nutse a dam din Thomas da ke jihar Kano a lokacin da suke kokarin tsallakawa a cikin jirgin ruwa. Jami’in hulda da jama’a na hukumar kashe gobara ta jihar Kano, Saminu Abdullahi, ya […]
- Tinubu ya nuna rashin jindadinsa kan mafi karacin albashi na Naira 615,000Shugaba Bola Tinubu ya nuna rashin jindadinsa kan mafi karacin albashi na Naira 615,000, ya bayyana hakan ne a jawabinsa yayin bikin ranar ma’aikata ta duniya na bana a Abuja. Haka kuma, mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan yada labarai da dabaru, Mista Bayo Onanuga, a wata hira da ya yi da manema […]
- Burkina Faso ta dakatar da wasu kafafen watsa labarai da dama na Ƙasashen Yamma har sai baba ta ganiBurkina Faso ta dakatar da waɗansu daga cikinsuda kafafen watsa labarai da dama na Ƙasashen Yamma har sai baba ta gani. Daga cikin waɗanda aka dakatar akwai jaridar Faransa ta Le Monde da The Guardian ta Birtaniya da Deutsche Welle ta Jamus da TV5 Monde ta Faransa, kamar yadda hukumar da ke sa ido kan […]
- Karyewar gada ta yi sanadiyyar mutuwar mutum 24 a lardin Guangdong na kudancin kasar ChinaMutum 24 sun mutu a China bayan karyewar da gada ta yi a wata babbar hanya da ke lardin Guangdong na kudancin ƙasar. Wani ɓangare ne na titin da ke kusa da wani tudu ne ya zaftare, lamarin da ya haifar da ɓallewar gadar. Faifan bidiyo ya nuna tarin motoci da suka afka cikin katoton […]
Haka kuma Ya yabawa maza da mata da suka bada gudummawa a fannin lafiya, wanda ya alakanta nasarar da jajircewarsu da goyon bayansu wajen kawo karshen jinyar.
Buhari yace wannan nasara ba ita kadai alummar kasar suka cimmaba a lokacin mulkinsa, kuma wannan abune da baza a taba mantawa dashiba a idan aka tina mulkinsa, wannan nasara ta kawo daidaito wajen ciyar da kasar gaba a fannin lafiya tun a shekarar 2015.