Gwamnatin jihar Jigawa ta sanar da cewa marasa lafiya 222 daga cikin 283 da suke fama da cutar corona a jihar an sallame su.
Gwamna Muhammadu Badaru Abubakar ya sanar da hakan jiya Litinin lokacin da yake jawabi ga manema labarai a Dutse.
- Airtel ta dakatar da bayar da bashin kati da data a NajeriyaKamfanin sadarwa na Airtel Nigeria ya sanar da dakatar da sabis ɗin bayar da bashin kati da data na wucin gadi a faɗin ƙasar. Kamfanin ya bayyana cewa sabis ɗin da aka dakatar yana bai wa kwastomomi masu layin prepaid damar aro kati ko data, sannan su biya daga baya lokacin da suka yi caji.… Read more: Airtel ta dakatar da bayar da bashin kati da data a Najeriya
- ’Yan adawa ba su isa su razanar da ni ba – TinubuShugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa ba zai bari ’yan adawa su razanar da shi ba, yana mai kiran su masu hayaniya da ba sa mutunta doka da tsarin mulki. Tinubu ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin wata ganawa da shugabanni da masu ruwa da tsaki na ƙungiyar Renewed Hope Ambassadors… Read more: ’Yan adawa ba su isa su razanar da ni ba – Tinubu
- Sojoji sun kama masu satar man fetur a Legas, sun kama mutum 14Dakarun rundunar sojin Najeriya ta 81 Division sun dakile wani yunƙurin satar man fetur tare da kama mutane 14 da ake zargi da aikata laifin a yankin Lekki Free Zone da ke kusa da matatar Dangote a jihar Legas. A cewar wata sanarwa, dakarun sun gudanar da samamen ne da sanyin safiyar ranar 16 ga… Read more: Sojoji sun kama masu satar man fetur a Legas, sun kama mutum 14
- Talauci ya ragu daga kaso 91 zuwa 41 a jihar SokotoWani sabon rahoto da hukumar ƙididdiga ta jihar Sokoto ta fitar ya nuna cewa an samu raguwar talauci a jihar, inda ya sauka daga kaso 91 zuwa kaso 41 cikin ’yan shekarun nan. Rahoton ya bayyana cewa wannan ci gaba na da alaƙa da ƙoƙarin da gwamnatin jihar ke yi wajen inganta rayuwar al’ummar karkara,… Read more: Talauci ya ragu daga kaso 91 zuwa 41 a jihar Sokoto
- Bayan shekaru 12 da sace ɗaliban Chibok 272, har yanzu ba a san makomar 83 baYayin da ake cika shekaru 12 da sace ɗaliban makarantar Chibok su 272 da ƙungiyar Boko Haram ta yi a shekarar 2014, ƙungiyar fafutukar BringBackOurGirls ta sake buƙatar gwamnati da hukumomi su bayyana inda ragowar ɗaliban da har yanzu ba a gano su ba suke. Rahotanni sun nuna cewa daga cikin ɗaliban da aka sace,… Read more: Bayan shekaru 12 da sace ɗaliban Chibok 272, har yanzu ba a san makomar 83 ba
Yace an sallami marasa lafiyar saboda sun warke daga cutar corona.
Gwamnan ya kuma sanar da cewa gwamnatinsa ta dage dokar kulle data hana cin kasuwa a jihar.
A cewarsa, Almajirai 120 na daga cikin wadanda aka sallama, wanda ya kawo saura Almajirai 2 kacal da basu gama warkewa ba, suka rage a wajen killace mutane.