Mun Shirya Gudanar da Zaɓe Mai Kyau da Inganci A Najeriya – Shugaban INEC

0 130

Mun shirya gudanar da zaɓe mai kyau da inganci a Najeriya – Shugaban INEC

Shugaban Hukumar Zaɓe ta Najeriya, INEC, Joash Amupitan ya ce ƴan ƙasar su kwantar da hankalinsu domin hukumar ta shirya gudanar da zaɓe mai kyau da inganci wanda babu maguɗi a cikinsa.

Amupitan ya bayyana haka ne a yayin taron sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin jam’iyyun siyasa da kuma ƴan takarar shugaban ƙasa da ‘yan majalisar tarayyarsu da na gwamnoni, wanda ya gudana a Abuja babban birnin ƙasar.

Ya ce san san cewa mutane na da shakku a kan lamuran hukumarsu amma suna tabbatar da cewa za su yi komai a buɗe ba tare da rufa-rufa ba

A yayin gabatar da maƙalarsa, ya shawarci yan siyasa da subkaucewa kalaman cin zarafi da na tun zura mutane ko kuma bata suna, wanda yana cikin maƙasudin sanya hannun da suka yi

Kwamitin zaman lafiya na kasa ne ya jagoranci taron Wanda ya gayyaci manyan yan siyasa daga fadin kasar da shugabannin jam’iyya da yan

Leave A Reply

Your email address will not be published.

favoritter hos Get Lucky
spelautomater

störst utbud hos slots

sammenlign og vælg Gio Bet

besök sidan för SlotSpiceCasino

SlotSpiceCasino
gratis snurr spelautomater
live casino
SlotHeartCasino

topprankade slots

aktuella erbjudanden Slot Lion

Snatch

Snatch Bet

top casino casino bonus
navigera till online casino