Sabon shugaban hukumar KAROTA na jihar Kano Dakta Baffa Babba Dan Agundi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar hukumar KAROTA ta haramta tuka babur din Adaidaita Sahu a faɗin jihar Kano. Baffa ya bayanna hakan ne a ofishinsa a lokacin da ya ke ganawa da manema labarai. “Ko shakka babu, alamu na nuna Continue reading