Mahaifiyar Shata su biyu ta haifa tare da mahaifinsa; Mamman Shata, da 'yar uwarsa, Yelwa, amma ta haihu a aurenta na farko.Shata ya shafe mafi yawan shekarun rayuwarsa a garin Kano duk da dai yana da gidaje a Katsina, Kaduna, Kano, da ragowar wasu biranen Najeriya. Continue reading