Jami’ar Sule Lamido dake Kafin Hausa ta bayar da tallafin sanadaran wanke hannu dake kashe kwayoyin Cututtuka ga gwamnatin jihar Jigawa a wani yunkurin bayar da nata tallafin don dakile yaduwar cutar Korona. Da yake mika kayan tallafin ga shugaban kwamitin karta kwana kan yaki da Korona a Cigaba