Bola Tinubu yana da kyakkyawar alaka da Muhammadu Sanusi II

0 81

Mai taimaka wa Shugaba Tinubu, kan yada labarai, Abdu’aziz Abdul’aziz ne, ya bayyana hakan a ranar Litinin.

AbdulAziz, ya ce duk masu irin wannan tunanin su daina, domin Tinubu ba shi da hannu a rikicin masarautar Kano da ake yi a yanzu, face son rai ne na ‘yan siyasar jihar da ke neman tada zaune tsaye.

Abdulaziz Abdulaziz din ya kara da cewa“Musamman ma Sarki Sanusi II, wanda suke da alaka tun lokacin da ya nemi sarautar a 2014. Kuma ya sani cewa Sarki Aminu Ado bai taba zuwa ya ga Bola Tinubu a fadar shugaban kasa ba tun lokacin da ya hau mulki.”

AbdulAziz, ya ce duk masu irin wannan tunanin su daina, domin Tinubu ba shi da hannu a rikicin masarautar Kano da ake yi a yanzu, face son rai ne na ‘yan siyasar jihar da ke neman tada zaune tsaye.

Leave a Reply

%d bloggers like this: