Gwamna Namadi ya rage farashin taki da ₦9000 duk buhu

0 599

Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA a yau Juma’a ya kaddamar da Kwamatin Kula da sayar da takin zamani na Gwamnati Jiha a karkashin Shugaban Kwamatin Shugaban Ma’aikata na Gidan Gwamnati Senator Mustapha Makama Kiyawa.

Gwamna Namadi ya rage farashin taki daga dubu 25 zuwa duba 16, ragin Naira dubu 9 a dukkanin Buhu Guda a Rumbunan ajiya na Gwamnatin Jiha. Gwamna ya Tabbatar da Hakan na Daya Daga Cikin kudirorinsa na inganta harkar Noma da yake Cikin kudirorinsa Guda Goma Sha Biyu da ya Bayyana Ga al’ummar Jihar nan kafin zabensa.

Leave a Reply

%d bloggers like this: