Hotunan Matashin da ya Ƙuduri Aniyar Zuwa Duk Ƙasashen Duniya, Ya Iso Nijeria

0 353

Wani Matashi ɗan ƙasar Australian mai shekaru 27 ya ƙuduri aniyar ziyarar duk ƙasashen dake Duniya. Babban burinsa shi ne ya kasance Matashi mai mafi ƙarancin shekaru ɗan asalin ƙasar su da ya shiga duk ƙasashen duniya.

Yanzu haka iso Nijeria, kuma ita ce cikin ƙasa ta 177 da ya ziyarta. Wanda hakan ke nufin sauran kasashe 20 kacal ya kammala wannan zagaye.

Leave a Reply

%d bloggers like this: