Malaman jami’o’in Najeriya su ne mafi karancin albashi a duniya

0 101

Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa reshen Jami’ar Modibbo Adama da ke Yola, ta koka kan yadda malaman jami’o’in Najeriya su ne mafi karancin albashi a duniya.

El-Maude Gambo Jibreel, shugaban reshen Kungiyar ne ya bayyana hakan a wani taron manema labarai a Yola.

Ya koka da yadda ‘ya’yan kungiyar ke karbar albashi daya sama da shekaru 15

Ya nanata cewa malamai a Najeriya su ne suka fi samun albashi mafi karanci a nahiyar Afirka, ba wai maganar duniya ba.

Leave a Reply

%d bloggers like this: