Bayan isowar tallafi daga Mashahurin dan kasuwar kasar nan Alhaji Aliko Dangote, gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru ya yabawa dan kasuwar bisa gudummawar da ya bawa jihar Jigawa a yakin da take da annobar Korona. Daga cikin tallafin da ya bayar akwai manyan motocin ɗaukar maras lafiya guda Continue reading
Kamfanin sarrafa tumatiri na Ɗangote ya kafa gidan rainon Tumatiri da kuɗinsa ya tasamma Naira biliyan 3 da ake kira da Green House Nursery a nan Kano, wanda aka tsara zai dinga samar da tan na tumatiri da zai kai Naira miliyan dari uku 300 zuwa miliyan dari uku da hamtsi. Manajan darakatan Kamfanin Abdulkarim […]Continue reading