Gwamnatin Jigawa ta Godewa Babban Attajirin Nijeriya Aliko Dangote

0 158

Bayan isowar tallafi daga Mashahurin dan kasuwar kasar nan Alhaji Aliko Dangote, gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru ya yabawa dan kasuwar bisa gudummawar da ya bawa jihar Jigawa a yakin da take da annobar Korona.

Daga cikin tallafin da ya bayar akwai manyan motocin ɗaukar maras lafiya guda hudu da kuma takunkumin rufe hanci guda dubu 40,000 da tuni aka rarraba su zuwa kananan hukumomin jihar 27.

Leave a Reply

%d bloggers like this: