Tsarin ana sanya rai zai sanyawa matasan Nijeriya masu karatu matakin Digiri ko marasa karatu sha'awar shiga a dama da su don rage yawan marasa aikin yi da kuma cigaba tattalin arzikin ƙasa.Cigaba
Alhaji Sagir Ahmad wanda Gwamanan ya nada domin ya yi aiki a matsayin Kwamishinan filaye ana tsammanin zai kawo sabbin tsare tsare na zamani da zasu kawo cigaba a ma’aikatar.Cigaba
A wata sanarwa da mai bayar da shawara kan ilimi mai zurfi ga gwamnan jihar Jigawa Muhammad T Muhammad ya fitar,ta bayyana cewa bayan karbar rahoton kwamitin da gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya kafa karkashin jagorancin kwamishin ilimin kimiyya da fasaha aka amince da cewa kafin bude makarantun a gwamnatin jiha zata yi abubuwa kamar haka;Cigaba
Yace maaikatarsa tane sake nemo wasu tsare tsaren cigaba tare da hadin gwiwar wasu maaikatu da hukumomin gwamnati ciki hadda hukumar kula da kanana da kuma matsakaitan masananatu ta kasa inda za a zabo mutane 90 da kowacce karamar hukuma domin samu tallafin naira dubu hamsin kowannensuCigaba
A cikin makon nan ne dai kora ta turnuke gajimare kan batun wani kudiri da ake ganin zai gurgunta jami'ar, kudirin kuwa shi ne wanda zai janye wajibcin biyan kashi 2% na abinda kowacce ƙaramar hukuma ta samu a rabon tattalin arziki.Cigaba
Babban sakataren hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Jigawa SEMA Yusuf Babura shine ya tabbatar da mutuwar mutane 21 a jiya, wanda yace mafiya yawa kananan yara ne.Cigaba
Sakataren zartarwa na hukumar agajin gaggawa ta jiha, Yusuf Sani Babura, ya sanar da haka yayin wata ganawa da manema labarai a Dutse.Cigaba
Kwamishinan ya yi wannan kiran ne lokacin kaddamar da kwamitin da zai tsara ka’idojin aikin ma’aikatan kwalejojin fasaha wanda aka gudanar a kwalejin fasaha ta jiha dake Dutse.Cigaba
Gwamna Badaru Abubakar ya kara da cewar gwamnatin tarayya ta gudanar da ayyuka a jihar Jigawa da suka hadar da ayyukan hanyoyi dana ilmi da aikin gona da kuma bunkasa tattalin arziki.Cigaba
Manajan ofishin shirin biyan kudade na jiha, Kabiru Yahaya Abdulkadir, ya bayyana haka lokacin raba koren katin karbar tallafin a sakatariyar karamar hukumar Birniwa.Cigaba