Hukumar Alhazai ta Kasa ta bayar da sanarwar kawo karshen jigilar maniyyata daga Najeriya zuwa aikin Hajjin Bana a Saudiyya. Sanarwar na cikin jawabin da aka bawa kamfanin dillancin labarai, daga hannun shugaban sashen hulda da jama’a ta hukumar, Fatima Usara, jim kadan bayan jigilar Cigaba
Shugaban Karamar Hukumar Auyo, Alhaji Umar Musa Kalgwai, ya bayar da kyautar Riyal 50, kimanin Naira 4,812 ga dukkan maniyyata 26 da suka fito daga yankin Karamar Hukumar. Musa Kalgwai ya bayyana hakan a Auyo yayinda yake bankwana da maniyyatan, inda ya shawarcesu to suke kula da jakunkunansu saboda aikin masu safarar kwayo dake labe […]Cigaba