An zaɓi Sanata Ahmed Lawan a matsayin Sabon Shugaban Majalisar Dattijai ta Ƙasa a Yau, inda ya yiwa abokin Takarar tasa Sanata Ali Ndume Don Ɗarewa Shugabancin Majalisa ta 9 a Tarihin Najeriya. Akawun Majalisar Mr Mohammed Sani-Omolori ya bayyana cewa Kuri’un da aka kada sun bayyana cewa Cigaba