Sanata Ahmed Lawan ya Zama Angon Majalisar Dattijai

0 150

An zaɓi Sanata Ahmed Lawan a matsayin Sabon Shugaban Majalisar Dattijai ta Ƙasa a Yau, inda ya yiwa abokin Takarar tasa Sanata Ali Ndume Don Ɗarewa Shugabancin Majalisa ta 9 a Tarihin Najeriya.

Akawun Majalisar Mr Mohammed Sani-Omolori ya bayyana cewa Kuri’un da aka kada sun bayyana cewa Sanata Lawan na kan Gaba da kuri’u 79 na yayin da ake kuma abokin kararwar tasa Sanata Ali Ndume ke da 28 kacal.

Leave a Reply

%d bloggers like this: