Home Posts tagged Senate
Labarai Mayan Labarai Rayuwa Siyasa

Abinda Fadar Shugaban Kasa Ta Fada Kan Yadda Majalisa Ta Tantance Ministoci

Fadar Shugaban Kasa ta yabawa Majalisar Dattawa bisa tabbatar da mutanen da za a nada ministoci, bayan tantance su cikin gaggawa. Babban Mataimakin Shugaban Kasa kan Kafafen Yada Labarai, Mallam Garba Shehu, shine yayi wannan yabon cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai a Abuja. Cikin mataimakin shugaban kasar, tsaurara bincike yana nufin shugabanci […]Cigaba