Home Posts tagged APC
Labarai Mayan Labarai Siyasa

Nasara Ga PDP: Kotu Ta Umarci A Kawo Ainihin Sakamakon Zaben 23/03/2019

Shugabar kotun sauraren korafin zaben gwamnan jihar Kano, Mai Sharia Halima Shamaki, ta umarci rundunar yansandan kasa dasu mikawa kotun sakamakon zaben gwamnan daya gabata na ranar 23 ga watan Maris. Kamfanin dillancin labarai na Kasa ya rawaito cewa dan takarar jam’iyyar PDP yayin zaben Abba Kabir Yusuf da jam’iyyarsa suna kalubalantar ayyana Dr. Abdullahi […]Continue reading
Jigawa Labarai Mayan Labarai Siyasa

Sabbin Naɗanaɗen Buhari An Rufe Kura Da Fatar Akuya

Shugaba Muhammadu Buhari ya sake naɗa Injiniya Boss Mustapha a matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya, SGF da Abba Kyari a matsayin Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, CoS. Garba Shehu, mai magana da yawun Shugaban Ƙasa ya bayyana haka a shafinsa na Twitter ranar Juma’ar nan.A cewar Mista Shehu, dukkan naɗe-naɗen sun fara aiki ne tun ranar […]Continue reading