Nan Gaba Kadan Yan Najeriya Zasu yi Dariya- Osinbajo

0 73

Mataimakin shugaban kasa farfesa yemi osinbanjo ya ce matsalolin da ake fusknata a Najeriya wata babbar nasara ce nan gaba.

Ya bayyana haka ne yayin wani taro a kasar Amurka cikin wata ziyarar kwanaki hudu da ya kai.

Ya ce abubuwan da suka faru na rashin dadi nan da shekaru hudu masu zuwa za su kasance mai dadin ji ne.

Ya kuma tabo batun matsalar wutar lantarki da cewa zai zama tarihi a kasar nan.

Leave a Reply

%d bloggers like this: