Home Posts tagged Yemi Osinbajo
Labarai Mayan Labarai Rayuwa Security Siyasa

Jinjina Ga Yan Najeriya Da Kuka Ki shiga Tafiyar Juyin Juya Hali – Garba Shehu

Fadar shugaban kasa ta yabawa ‘yan Najeriya wajen kare martabar demokradiyyar kasar nan, bayan da suka ki amincewa da kiran kungiyar Global Colaliation For Security And Democracy In Nigeria wanda ke ikirarin ayi juyin mulki a Najeriya. Mai taimakawa shugaban kasa kan harkokin watsa labarai Malam Garba Shehu shi ne ya bayyana hakan inda ya […]Continue reading
Labarai Mayan Labarai Rayuwa Siyasa

Ba Mu Muyi Watsi Da Matasa A Cikin Gwamnatin Mu Ba – Osinbajo

Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo, yace gwamnatin tarayya tana saka matasa a wajen tsare-tsaren kudirori. Yemi Osinbajo ya fadi hakane ranar Juma’a a Abuja, yayin liyafar cin abincin dare a fadar shugaban kasa, da aka shiryawa taron samawa matasa aiki ta duniya, na kungiyar kwadago ta kasa da kasa, domin karrama Darakta-Janar na Kungiyar Kwadagon […]Continue reading