Daraktan hukumar bunkasa harkokin sadarwa ta kasa Dr. Isa Ali Pantami, ya bukaci ‘yan Najeriya da su riki noman zamani ta hanyar amfani da hanyoyin sadarwa. Pantami ya bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun jami’in gudanarwa na ofishinsa Dr. Aminu Magaji, yayin wani taron Cigaba
emi Osinbanjo ya ce gwamnatin Najeriya tana bullo da hanyoyin samar da ayyukan yi ga matasa da nufin inganta tattalin arzikin kasa.Cigaba
Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa ta kama wadanda da ake zargi, su 48 tare da kwace katan 37 na kwalaben giya a yankin Karamar Hukumar Taura. Kwamandan Hisbah, Mallam Ibrahim Dahiru ne ya shaidawa manema labarai haka a Birnin Dutse. Mallam Dahiru yace an kama wadanda ake zargin ne bayan dakarun Hisbah da hadin gwuiwar […]Cigaba
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta ce za ta karbi mafi karancin kudin aikin hajjin bana zuwa kasar Saudi Arabiya. Mai Magana da yawun hukumar Alhaji Hashimu Kanya ya bayyana hakan ga manema labarai a birnin Dutse, inda ya ce gwamnatin jihar ta rage kudin aikin hajjin bana. Ya ce sabon kudin aikin […]Cigaba