Mataimakin shugaban kasa farfesa yemi osinbanjo ya ce matsalolin da ake fusknata a Najeriya wata babbar nasara ce nan gaba. Ya bayyana haka ne yayin wani taro a kasar Amurka cikin wata ziyarar kwanaki hudu da ya kai. Ya ce abubuwan da suka faru na rashin dadi nan da shekaru hudu masu zuwa za su Cigaba