Home Posts tagged PDP
Labarai Mayan Labarai Siyasa

Nasara Ga PDP: Kotu Ta Umarci A Kawo Ainihin Sakamakon Zaben 23/03/2019

Shugabar kotun sauraren korafin zaben gwamnan jihar Kano, Mai Sharia Halima Shamaki, ta umarci rundunar yansandan kasa dasu mikawa kotun sakamakon zaben gwamnan daya gabata na ranar 23 ga watan Maris. Kamfanin dillancin labarai na Kasa ya rawaito cewa dan takarar jam’iyyar PDP yayin zaben Abba Kabir Yusuf da jam’iyyarsa suna kalubalantar ayyana Dr. Abdullahi […]Cigaba
Labarai Siyasa

Mataimakin Shugaban Jam’iyyar PDP ya rasu

Tsohon Mataimakin Shugaban Jam’iyyar PDP na Ƙasa, Sanata Babayo Garba Gamawa ya rasu.Ya rasu ne ranar Juma’a a Bauchi bayan wata gajeruwar rashin lafiya. Mai magana da yawunsa, Garba Gadau ya tabbatar da mutuwar ga wakilin jaridar Daily Trust ta waya.“Ya ce yana fama da ciwon ciki kaɗan, aka kai shi Asibitin Koyarwa na Jami’ar […]Cigaba