Sanata Lawrence Ewurudjiako daga Jihar Bayelsa, ya yi ƙarin hasken cewa duk sabon ministan da bai damka takardar rantsuwar yawan kadarorin da ya mallaka ba, to ba za’a amince da naɗin sa ba. Sanata Lawrence ya yi wannan bayanin ne a lokacin da ya ke tattaunawa da manema labarai a Cigaba
Majalisar ta dattawa zata zauna anar Juma’a da Litinin saboda aikin tantancewar, bayan kuma ta dage tafiya hutunta na shekara da sati 1, wanda a baya aka shirya tafiya ranar Alhamis, domin aikin tantance mutanen 43 da za a nada ministoci.Cigaba
Tun bayan sake zabar Shugaban kasa Muhammadu Buhari a karo na biyu aka yi ta zuba ido don ganin ko su wa zai sake zaba a matsayin Ministocinsa. Shugaba Buhari dai yayi jan kafa a mulkinsa na farko, inda nadin Ministocinsa ya dauke shi har tsawon watanni shida, wanda hakan ya sanya har wasu ke […]Cigaba